Friday, 1 April 2016

Gayawa YESU




Intro
Oh ooo, a ai, ooo,

Oh oo, oh oo, yana nan,
Yana nan dani,
Yana nan da kai,
Yana ko ina a duniya,
Bazaya taba barni ba,


Chorus
Mainene damuwar ka, ka gayawa YESU,
Mainene damuwar ki, ki gayawa YESU,
Yana nan YESU bazaya barka ba,
Yana nan YESU baza ya barki ba.



Mainene damuwar ka, ka gayawa YESU,
Mainene damuwar ki, ki gayawa YESU,
Yana nan YESU bazaya barka ba,
Yana nan YESU baza ya barki ba.



Verse 1
Mutane na damuwa ciken duniya,

Sunmanta da alkawari baza ya barmu ba,

Ko cikin kunci ko cikin wahala baza ya bar mu bu ba [2x]
Oh  ooo zaya share hawaye.


Chorus
Mainene damuwar ka, ka gayawa YESU,
Mainene damuwar ki, ki gayawa YESU,
Yana nan YESU bazaya barka ba,
Yana nan YESU baza ya barki ba.



Mainene damuwar ka, ka gayawa YESU,
Mainene damuwar ki, ki gayawa YESU,
Yana nan YESU bazaya barka ba,
Yana nan YESU baza ya barki ba.


Interlude


Verse 2
Mamana ki shara hawayi

Tunanin zuciya ba ta kawo salama ba,
Yana nan YESU bazaya barki ba,
Yana nan YESU share hawayi,
Mainene oh ooo, mainene.


Chorus
Mainene damuwar ka, ka gayawa YESU,
Mainene damuwar ki, ki gayawa YESU,
Yana nan YESU bazaya barka ba,
Yana nan YESU baza ya barki ba.



Mainene damuwar ka, ka gayawa YESU,
Mainene damuwar ki, ki gayawa YESU,
Yana nan YESU bazaya barka ba,
Yana nan YESU baza ya barki ba.

0 comments:

Post a Comment

Note: only a member of this blog may post a comment.