Intro
Chorus
Takarawa takarawa takarawan yabo ooo… [8x]
Stanza 1
Inkanada YESU dan uwana tashi ka taka,
Inkinada YESU yar uwata tashi ki taka,
UBA yazo duniya domin na, tashi kutaka,
BABA yazo duniya domin ka, tashi ka kataka
Mu taka rawan yabo.... ooo mu takarawan yabo ooo
Chorus
Takarawa takarawa takarawan yabo ooo… [8x]
Stanza 2
Ehh baba ooo,
Eh you die for me on cross,
YOU took away my shame,
YOU took away my sorrows,
YOU took away my pains,
And YOU made me who I am today.
Bridge
Ahaa!
Wannan kidi irin tamuce ta Arewa,
Muzu mutaka rawan ryabo
Hausawa, Yarbawa, Igbo, kowa da kowa kuzu mutaka
Sai kutashi mu taka
YESU na zantaka rawan yabo,
YA UBA zantaka rawan yabo,
Baba kazo mutaka rawan yabo,
Mama mutaka rawan yabo,
Aunty kizo mutaka rawan yabo,
Uncle kazo mutaka rawan yabo,
Ni zantaka rawan yabo,
Ni zantaka rawan yabo
Chorus
Takarawa takarawa takarawan yabo ooo… (ni zantaka rawan yabo) [8x]
Outro
0 comments:
Post a Comment
Note: only a member of this blog may post a comment.