Intro
Stanza 1
I was here with love,
I was here with peace,
But you are not there to receive it,
Because you are busy with earthly things,
Am coming back for war,
Am coming back with judgment,
Only the just will survive it,
Only the just will be raptured,
Amend your ways, before it will be too late,
Amend your ways with JESUS.
Chorus:
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Stanza 2
YESU ya shigo duniya,
Ya kawo salama,
Amma duniya ta ki shi,
Harma an kashe shi,
Zai sake dawo duniya,
Ba don salama ba,
Amma domin sheri'a,
Zai fyauce masu bi,
A gidansa, a gidansa ,
Zamu huta.
Chorus:
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Speech
Rev 20:12-15
Chorus:
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo,
Kowa sai ya shirya da ALLAH fa,
Kamin YESU ya dawo.
Eddy Music World Productions (EMW) Jos, Plateau State, Nigeria.
0 comments:
Post a Comment
Note: only a member of this blog may post a comment.