Introduction
I will praise YOU LORD, my SAVIOUR,
For YOU alone are worthy to be praised,
YOU created the heavens and the universe,
The sun moon and stars are YOUR hand work.
Ka bamu rai da lafiya, iskan da muke shekawa,
Ruwan sama duk da abinchi, ka bamu, (Ya madaukai),
To meya sa, baza mu tashi mu raira ka isa yabo, YESU, YESU, YESU.
Chorus
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo.
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo oo, (yabo).
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo oo, (yabo).
Rap
Ya YESU, babu inrin ka,
Ba ka da part 2 UBANGIJI Tsarkin Gaskiya,
Na leka babu irin ka har na juya babu irin ka,
Kai ne ALLAH nawa, JESUS you are for me,
ALLAH mai kauna ba karshe, ALLAH mai jinkai ba karshe.
LORD YOU are good, wonderful, be glorified (JESUS for real),
All my problem, (see solutions),
Plenty questions, (see answers),
The curse wey be like sey I don get don turn to blessing now, (my own better o).
Oga JESUS, (ehh), If no be YOU, (ehh),
Man pikin for no know where he go put himself, (ehh).
Chorus
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo.
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo oo, (yabo).
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo oo, (yabo).
Interlude
Rap
Kuzo mu yabe ALLAH JEHOVAH, YESU KRISTI Tsarkin Salama,
Shi ke da mulkin sammai da duniya, Babu shaka shine mai iko,
Kuzo mu taka rawan yabonsa, Kuzo mu raira rawan yabonsa,
Kuzo mu taka, kuzo mu raira, Kuzo mu taka rawan yabonsa.
Bridge
Mu yabe YESU da molo da garaya,
Mu ce halleluyah, halleluyah.
Mu yabe YESU da molo da garaya,
Mu ce halleluyah, halleluyah.
Halleluyah, halleluyah halleluyah, halleluyah,
Halleluyah, halleluyah halleluyah, halleluyah.
Chorus
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo,
Ka isa! Ka isa! Ka isa! Muyi maka yabo.
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo oo, (yabo).
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo, (yabo),
Yabo oo, (yabo).
Jesus I love YOU, I love YOU, Jesus I love you.
Baba kayi rawan yabo, ka ce (muyi maka yabo),
Mama kiyi rawan yabo ki ce (muyi maka yabo),
Mata ku rangada huda, ku ce (muyi maka yabo),
Yar uwa kiyi rawan yabo, ki ce (muyi maka yabo),
Maza ku taka rawan yabo, ku ce (muyi maka yabo),
Yan uwa muyi rawan yabo, mu ce (muyi maka yabo).
0 comments:
Post a Comment
Note: only a member of this blog may post a comment.