Friday, 15 July 2016

Bauta Allah

Intro


Chorus
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah, Zan bautama.

Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah, Zan bautama.



Stanza 1
Bazani bautawa wasu alloli a duniya ba,

Sai dai Shi domin Shi kadai ne ya isa ni bauta ma,
Yesu Kristi,
Shine yake lura da rayuwar mu,
Shine yake lura da komai namu,
Ubangiji Allah zani bautama.

Bazani bautawa wasu alloli a duniya ba,
Sai dai Shi domin Shi kadai ne ya isa ni bauta ma,
Yesu Kristi,
Shine yake lura da rayuwar mu,
Shine yake lura da komai namu,
Ubangiji Allah zani bautama.


Chorus
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah, Zan bautama.

Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah, Zan bautama.



Stanza 2
Mudubi Shedrach da Meshach, Abednego,

Da aka jefasu cikin wuta,
Sunce Ubangijin Allah zasu bautama,
Mu duba Daniel,
Aramin Zakuna,
Shi ma yayi tawakali ga Allah yace,
Ubangiji Allah za shi bautama.

Mudubi Shedrach da Meshach, Abednego,
Da aka jefasu cikin wuta,
Sunce Ubangijin Allah zasu bautama,
Mu duba Daniel,
Aramin Zakuna,
Shi ma yayi tawakali ga Allah yace,
Ubangiji Allah za shi bautama.

Interlude


Chorus
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah, Zan bautama.

Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah ne,
Ubangiji Allah, Zan bautama.

Outro

0 comments:

Post a Comment

Note: only a member of this blog may post a comment.