Thursday, 13 June 2019

Ubangiji Na

Download CHORUS Ubangeji na, Kai ne masoyi na, Ina da bege a rayuwata. Ubangeji na, Kai ne masoyi na, Ina da bege a rayuwata. SOLO 1 Kaine Allan alloli, Kaine mai iko Rabanna, Nazo gaban Ka Kaine mai daukan damuwa, damuwa.... Bege na shine Kai nawa ne, Duk sama da kasa ta shude Kai nawa ne, Kaine Allan alloli... Nabaka Rayuwata. CHORUS Ubangeji na Laine masoyi...