CHORUS
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
SOLO 1
Kaine Allan alloli,
Kaine mai iko Rabanna,
Nazo gaban Ka
Kaine mai daukan damuwa, damuwa....
Bege na shine Kai nawa ne,
Duk sama da kasa ta shude Kai nawa ne,
Kaine Allan alloli...
Nabaka Rayuwata.
CHORUS
Ubangeji na
Laine masoyi na
Inada bege a rayuwata.
Ubangeji na
Laine masoyi na
Inada bege a rayuwata.
SOLO 2
Wakannan Kai ka bani,
Salama duka daga gunka ta iso,
Komai na dukan nakane,
Nabaka girma da yabo na,
Salama duka daga gunka ta iso,
Nagode, nagode, nagode...
Ubangiji, Kai ne Uba na.
CHORUS
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
SOLO 1
Kaine Allan alloli,
Kaine mai iko Rabanna,
Nazo gaban Ka
Kaine mai daukan damuwa, damuwa....
Bege na shine Kai nawa ne,
Duk sama da kasa ta shude Kai nawa ne,
Kaine Allan alloli...
Nabaka Rayuwata.
CHORUS
Ubangeji na
Laine masoyi na
Inada bege a rayuwata.
Ubangeji na
Laine masoyi na
Inada bege a rayuwata.
SOLO 2
Wakannan Kai ka bani,
Salama duka daga gunka ta iso,
Komai na dukan nakane,
Nabaka girma da yabo na,
Salama duka daga gunka ta iso,
Nagode, nagode, nagode...
Ubangiji, Kai ne Uba na.
CHORUS
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.
Ubangeji na,
Kai ne masoyi na,
Ina da bege a rayuwata.