INTRO
VERSE 1
You never change andYou won't change,
Oooh in my life,
You've never failed me You can't ever fail,
In You I trust.
You never change and You won't change,
Oooh in my life,
You've never failed me You can't ever fail,
In You I trust.
Oooh … oooh.
CHORUS
In ba Ka share hawaye
Wa ze share? Yesu Aallah na
In ba ka ji kukana
Wa ze ji ni? Yesu oooh.
In ba ka share hawaye
Wa ze share,? Yesu Allah na.
In ba ka ji kukana
Wa ze ji ni? Oooh Allah na.
Oooh … oooh.
INTERLUDE
VERSE 2
In ba Ka ji tausayi
Was ze ji? Yesu oooh.
In ba Ka soni ba,
Wa ze soni?, Yesu masoyina.
In ba Ka ji tausayi
Was ze ji? Yesu oooh.
In ba Ka soni ba,
Wa ze soni?, Yesu masoyina.
STANZA 3
In ba Ka warkas dani,
Wa ze warkas dani? Yesu mai warkaswa.
In ba Ka warkas dani,
Wa ze warkas dani? Yesu mai warkaswa.
CHORUS
In ba Ka share hawaye
Wa ze share? Yesu Aallah na
In ba ka ji kukana
Wa ze ji ni? Yesu oooh.
In ba ka share hawaye
Wa ze share,? Yesu Allah na.
In ba ka ji kukana
Wa ze ji ni? Oooh Allah na.
Oooh … oooh.
0 comments:
Post a Comment
Note: only a member of this blog may post a comment.